YANZU YANZU
Yadda aka yi zaman sasanci tsakanin '¥añ b!nd!gà da shugabannin al'umma a ƙaramar hukumar Ɗanmusa da ke jihar Katsina.
Shahararren ɗàñ π'addan nan da ake nema ruwa a jallo Ado Aleru na daga cikin waɗanda suka gabatar da jawabi a taron.
HOTO-📷: Cmrd Abubakar Ilya
No comments