Najeriya, ƙasa mafi yawan al'umma a Afirka na bikin murnar ranar dimokuraɗiyya domin tunawa da zaɓen 12 ga watan Yuni wanda ake ganin shi ne zaɓe mafi inganci da aka taɓa gudanarwa a ƙasar.

A yanzu dai Najeriya ta kwashe shekara 26 tana kan tafarkin mulkin farar hula ba tare da katsalandan na sojoji ba.
Sai dai bikin na zuwa ne yayin da wasu masu hankoro suka sha alwashin gudanar da zanga-zanga a fadin ƙasar.
No comments