Masu zanga-zanga sun fito a biranen Najeriya domin kokawa kan halin da ƙasar ke ciki yayin da ƙasar ke bikin ranar dimkuraɗiyya a yau Alhamis
Masu zanga-zanga sun fito a biranen Najeriya domin kokawa kan halin da ƙasar ke ciki yayin da ƙasar ke bikin ranar dimkuraɗiyya a yau Alhamis.
DOMIN DATA MAI SAUKI DA ARAHA KO DAUKO WANNAN APP DIN
https://play.google.com/store/apps/details?id=forfor.dataap
Mutane da dama ne suka fito a jihohin Oyo, Osun, Legas da kuma wasu masu goyon bayan gwamnati a birnin Abuja.
Cire tallafin man fetur da sauye-sauye a ɓangaren kudi sun haifar da tashin farashin kayan masarufi da zubewar darajar kudin ƙasar, kamar yadda masana suka bayyana.
No comments