NASARORIN DA IRAN TA SAMU A DAREN RANAR LITININ
NASARORIN DA IRAN TA SAMU A DAREN RANAR LITININ
1: Iran tayi Nasarar fasa Muhimmin waje dake cibiyar tace wutar lantarki na Isra'ila dake Haifa
2: Iran ta yi nasarar rusa wani babban ɓangare na Cibiyar Man Fetur na Isra'ila dake Haifa
3: Makaman Kariya na Irone Dome na Isra'ila sun lalace sun koma farmakan kansu da kansu
4: Iran tayi Nasarar harba makamai masu linzami da jirage marasa matuka mafiya yawa sama da ko wani lokaci.
5: Iran ta jefa tsoro a zuciyar wasu kasashen yamma ciki har da Amurka, duba da irin kalaman da Shugaba Trump yayi akan kin shiga yakin Isra'ila da Iran kai tsaye.
— Abdul Journalist
No comments