WASA ƘWAƘWALWA
WASA ƘWAƘWALWA
DOMIN SAYAN DATA MAI SAUKI DA ARAHA KUYI REGISTER WWW.FORFORDATA.COM.NG
Duba da cewa kaso casa'in da tara da ɗigo tara, (99.9%) na Jama'ar Gidannan Hausawa ne, Nufawa ne, Fulani ne, da sauransu! Ƴan kaɗan ne waɗanda ba sa jin Hausa da iya magana da Harshen Hausa.
Abin da ake so a nan shi ne, ka rubuta kalmar Hausa guda ɗaya wacce a ƙarshenta ta ke ƙarewa da "Ye".
Misali:
Buzaye
Zomaye
Ƙauraye.
A lura: Banda kwaikwayon wani, kowa yayi nasa daban, sannan kuma kar a kawo wanda muka kawo.
DAGA Shafin forfor tech tube
No comments