CLICK HERE👇

                        DOWNLOAD APP

Breaking News

YAKIN NAN SAI AN SAKE ZAMA

 🔥 YAKIN NAN SAI AN SAKE ZAMA!


—US ta jibge muggan makaman yaki a Prince Sultan Air Base da ke Saudi Arabia, da su za ta yi amfani wajen kai wa Iran farmaki. A fakaice, ana son hada Iran da Saudia fada!


—Kasashe da dama sun fara kwashe embassies dinsu daga Middle East


—US ta fara kwashe 'yan kasarta daga Israel, kuma ta kwashe kayan aikinta a military base dinta da ke Jordan


—Russia, China, North Korea, Pakistan, da Organization of Islamic Cooperation sun nuna goyon bayansu ga Iran


—JD Vance, Vice President na US ya ce makirci ake son shirya wa US don ta shigar wa Israel fada, don haka ba ya goyon bayan shigar US wanann lamarin


—Kasashe da dama sun bayyana cewa shigar US wannan lamarin zai dagula lissafi ne a Middle East


—Iran ta ci gaba da kama masu yi mata leken asiri, yau ma sun kama kusan mutane 20


—An ga wasu jirage dauke da manyan makamai sun shiga Israel daga US


—Mutane da dama a Tel-Aviv sun yi gudun hijira zuwa wasu kasashe


—Trump yana son rusa Fordow nuclear facility na Iran, an ce masa babu wani makami da zai iya rusa shi face nuclear - ko kuma dai kifar da gwamnatin kasar


—Supreme Leader na Iran ya ce duk kasar da ta kai wa Israel tallafin makamai za ta dandanta kudarta


Mutanen nan suna son su yi duk mai yiwuwa wajen janyo babban yaki a Middle East. Tabbas lamarin ya wuce yadda ake tunani.


...wannan yakin sai an sake zama! 



Allah Ya tsare Ya shige mana gaba, amin


✍️ Muhammad Auwal Ahmad  


21st June 2025

No comments