A jawabinsa na Ranar Dimokuradiyya Shugaba Tinubu ya ambato sunayen Reuben Fasoranti da Edwin Madunagu a cikin jerin mutanen da suka rasu, lamarin da ya janyo cece-kuce.
A jawabinsa na Ranar Dimokuradiyya Shugaba Tinubu ya ambato sunayen Reuben Fasoranti da Edwin Madunagu a cikin jerin mutanen da suka rasu, lamarin da ya janyo cece-kuce.
DOMIN SAUKE DIN MU
DOMIN SAYAN DATA MAI SAUKI
https://play.google.com/store/apps/details?id=forfor.dataap
Sai dai sanarwar da mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanu Onanuga ya fitar ta ce hakan kuskure ne, kasancewar mutanen suna raye.
No comments