CLICK HERE👇

                        DOWNLOAD APP

Breaking News

IDAN KANASO ZAMA DEDeveloper SAI KA KIYAYE WADANNAN SHARUDA KAMAR HAKA

 Ina developer


Bari nadan Baka wata hanya da zaka iya zama kwararre ga duk wani programming language da kake koyo.

Sannan ka samu sauki tareda fahimtar abin yadda ya dace.


Bari mufara da JavaScript saboda majority na programmer's suna kuka dashi.


Ga hanyoyin da zaka bi:


☑️  Tsara jadawalin karatunka akan JavaScript shi kadai na tsawon kwana 30.


☑️ Tsara topic na beginner first.

Misali farawa daga syntax, kafin zuwa ko ina.


☑️ Ajeye koyon duk wani programming language a gefe.


☑️ Maida hankali akan JavaScript din shi kadai.


☑️ Addu'a domin nema taimakon Allah akan karatunka.


☑️ Jajircewa, koda kaji ka gaji indai lokacin karatun yayi daure kayi koda minti goma ne.


☑️ Practice, duk topic daka koya ka bawa kanka assessment akansa sannan ka tabbatar ka gane shi kafin zuwa mataki na gaba.

Gwada abinda ka koya a zahiri ka tabbatar yana aiki.


Ga abubuwan da zaka guji yi:


❌ kallon batsa.


❌ Yawan surutu


❌ Shiga sabgar da bata shafeka ba.


❌ Yawaita kallon reels a Facebook ko TikTok 


Nabaka kwana 30 indai kayi wannan baka dace ba to zan saida wayata na seyi Nokia keypad 😄.


Allah yasa mu anfana 🙏



No comments