Sun yi masu hack!ng Defense system din su ta yadda ba zasu iya ganin zuwan farmakin ba, har hakan yasa suka kashe masu manyan scientist da manyan sojoji
Sun yi masu hack!ng Defense system din su ta yadda ba zasu iya ganin zuwan farmakin ba, har hakan yasa suka kashe masu manyan scientist da manyan sojoji, sunyi kutsen ta hanyar Cyber Infiltration (a karkashin farmaki na fasahar Cyberwarfare)
Tsantsar technology Isra'!l suka yi amfani dashi da munafurci.
--Sunyi amfani da wani kayan aiki ko nace virus mai suna Stuxnet (Wanda a shekarar 2010, an ce Isra’!la da Amurka suka ƙirƙiri fasahar kwayar cutar).
--Yadda abin ya kasance: Isra'!l sun samu damar tura fasahar su ta "Stuxnet" har ya shiga cikin Computers da ke sarrafa "Uranium Centrifuges." Hakan ya sa machines din suka juya da sauri har suka lalace, amma a idon masu aiki ko kula wato sojojin dake saka ido akan su komai na nunawa yana aiki daidai, sun yada wannan fasahar tasu ta hanyar USB wanda ke nuna cewa sun samu shiga ta jiki ko kuma akwai wanda ya taimaka daga cikin jami'in dake kula da bangaren defense systems din.
Wannan fasahar kwayar cutar ta "Stuxnet" Isra'!l sun sakata a cikin na'urorin defense system na !ran sannan kuma sun boye ta a cikin na'urorin ta yadda a duk sanda suka so zasu iya updating dinta kai tsaye daga cen kasar tasu, kwayar cuta ce mai hadarin gaske.
Yanzu kuma !ran tazo tana ramuwar gayya, !sra'il tana neman agaji, jama'a su waye suka fara jawo rigimar?
No comments