Iran Ta Aika da Gargaɗi Domin a Rufe Tashoshin Labarai mallakin Isra’ila
Iran Ta Aika da Gargaɗi Domin a Rufe Tashoshin Labarai mallakin Isra’ila
Gargadin ya nuna cewa Iran ba za ta amince da ci gaba da aikace-aikacen kafafen yaɗa labarai na Isra’ila a yankunan da ke da dangantaka da ita ba. Haka kuma, jami’an Iran sun ce waɗannan kafafen suna yada abin da suka kira “ɗaure wa Isra’ila gindi wajen cin zarafin al’ummar Palasɗinu.”
A cewar wani babban jami’i a ma’aikatar harkokin waje ta Iran: ya bayyana cewa “Kafafen labaran Isra’ila na aikata laifin yaɗa farfaganda da ƙara rura wutar rikici a yankin. Dole ne a ɗauki mataki.”
No comments