Wani jirgin sama da ya kama hanyarsa ta zuwa Landan ya faɗo jim kaɗan bayan ya tashi daga Ahmedabad da ke Indiya
DOMIN DATA MAI SAUKI DA ARAHA KO DAUKO WANNAN APP DIN
https://play.google.com/store/apps/details?id=forfor.dataap
Wani jirgin sama da ya kama hanyarsa ta zuwa Landan ya faɗo jim kaɗan bayan ya tashi daga Ahmedabad da ke Indiya.
Akwai fasinjoji 242 a jirgin, cikinsu akwai Indiyawa 169 da 'yan Birtaniya 53.
Har yanzu dai hukumomi suna gudanar da bincike kan lamarin.
No comments